Abin da ya sa na yi waƙar ‘Abin Ya Motsa’ - Sadiq Saleh

Bayanan bidiyo, Abin da ya sa na yi waƙar ‘Abin ya motsa’
Abin da ya sa na yi waƙar ‘Abin Ya Motsa’ - Sadiq Saleh

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Waƙar ‘Abin ya motsa’ tana daga cikin waƙoƙin da suke matuƙar tashe a wannan lokaci a Najeriya.

A wannan bidiyon, BBC Hausa ta tattauna da matashin mawaƙin mai suna Sadeeq Saleh, don jin abin da ya sa ya yi waƙar da kuma irin ɗaukakar da ta jawo masa.