Girke-girken Ramadan 2024: Yadda ake yin haɗin bula ko tuwon ruwa

Bayanan bidiyo, Latsa wannan alamar da ke sama domin kallo
Girke-girken Ramadan 2024: Yadda ake yin haɗin bula ko tuwon ruwa

A yau Sady Taheer ta nuna mana yadda ake yin haɗin bula ko tuwon ruwa wanda Sakwatawa ke matukar son ci.