Girke-girken Ramadan: Yadda ake yin "cilantro soup"

Bayanan bidiyo, Danna lasifikar da ke sama domin kallon bidiyon
Girke-girken Ramadan: Yadda ake yin "cilantro soup"

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa take kawo muku kullum a watan azumi, don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

A yau, za ku kalli bidiyon Maamah Kanti wadda ta nuna mana yadda ake yin cilantro soup.