'Ina alfahari da wannan rana kamar kowane ango'
'Ina alfahari da wannan rana kamar kowane ango'
Ɗaya daga cikin angwayen da suka sha ƙamshi a auren zawarawa da ƴan mata na gwamnatin jihar Kano ya bayyana wa BBC yadda ya ji.
Gwamnatin ta ce kimanin zawarawa da 'yan mata 1,800 ne ta ɗauki nauyin aurar da su a ranar juma'a.



