Amsoshin Takardunku 18/01/2025
Amsoshin Takardunku 18/01/2025
Shirin yana dauke da bayani kan gobarar daji - me ake nufi da ita da abubuwan da ke haifar da ita da kuma hanyoyin kariya idan akwai.
Sannan akwai bayani kan abin da ya sa ake cire beli kamar yadda me tambaya ke neman sani.
Haka kuma a shirin wanda Umaima Sani AbdulMu'umin ta gabatar, za ku ji tarihin tsohon ma'aikacinmu Ibrahim Isa da inda yake a yanzu.