Girke-girken Ramadan 2024: Yadda ake yin farfesun daddawa

Bayanan bidiyo, Latsa sama don kallon bidiyon
Girke-girken Ramadan 2024: Yadda ake yin farfesun daddawa

A yau Hafsat Usman wadda aka fi sani da muhafoven ta nuna mana yadda ake Farfesun Daddawa.