Ranar masoya: Sunan ƙaunar da masoya ke kiran junansu
Ranar masoya: Sunan ƙaunar da masoya ke kiran junansu
Ranar 14 ga watan Fabrairu, ita ce ranar da masoya a faɗin duniya ke bayyana ƙaunarsu ga juna.
A turancin Ingilishi, ana kiran wannan rana 'Valentine's Day'.
BBC ta tamabayi wasu matasa domin sanin suna na ƙauna da suke kiran junansu da shi domin bayyana soyayyarsu.
Shin wane suna kuke kiran naku masoyan?



