Amsoshin Takardunku 06/04/2025

Bayanan sautiLatsa hoton sama ku saurari shirin:
Amsoshin Takardunku 06/04/2025

Filin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi game da tarihin marigayi Galadiman Kano Malam Abbas Sanusi, da jihohin da suke da alaƙa da harshen Hausa a Jamhuriyar Nijar da kuma amfanin goro a jikin ɗan'adam.

Zulaiha Abubakar ce ta gabatar da shirin.