...Daga Bakin Mai Ita tare da Moofy Algaita
...Daga Bakin Mai Ita tare da Moofy Algaita
A wannan mako cikin shirin Daga Bakin Mai Ita mun kawo maku tattaunawa da Hauwa Musa Abdullahi, wadda aka fi sani da Moofy Algaita.
Moofy ƙwararriya ce wurin hawa da sauya murya a fina-finan ƙasashen waje da ake fassarawa zuwa Hausa.



