Daga Bakin Mai Ita tare da Kazaza
Daga Bakin Mai Ita tare da Kazaza
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan harkar fim din Hausa na Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 121, mun tattauna da tauraron fina-finan Hausa, Jazuli Mukaddas wanda aka fi sani da Kazaza, inda ya amsa tambayoyi da dama da suka shafi rayuwarsa.



