Asarar da Kanye West ya yi bayan ɓatancin da ya yi wa Yahudawa

Bayanan bidiyo, Asarar da Kanye West ya yi bayan ɓatancin da ya yi wa Yahudawa
Asarar da Kanye West ya yi bayan ɓatancin da ya yi wa Yahudawa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Fitaccen mawaƙin nan Kanye West da aka fi sani da Ye a yanzu ba biloniya ba ne.

Ya yi asarar miliyoyin daloli bayan da kamfanin Adidas ya dakatar da haɗin giwiwarsu, sakamakon kalaman ɓatancin da ya yi a kan Yahudawa a shafukan sada zumunta.

A nan mun yi duban kan kalaman da suka jawo masa asarar dukiyar.